Mu bar wata yaudara shugabanni mu ne matsala a arewa - Uba Sani

Описание к видео Mu bar wata yaudara shugabanni mu ne matsala a arewa - Uba Sani

Gwamna Uba Sani na jihar Kaduna ya ce lokaci bai ƙure ba ga shugabanni a arewacin Najeriya su farka, su tsamo al'ummominsu daga halin fatara da rashin ilimi da ke addabar yankin.

Gwamnan ya bayyana haka ne ga BBC a kan zanga-zangar da aka shiga a faɗin Najeriya.

Комментарии

Информация по комментариям в разработке